Sponsored
Ɗan wasan tsakiya na Super Eagles, Fisayo Dele-Bashiru na daf da komawa fagen tamaula

Ɗan wasan tsakiya na Super Eagles, Fisayo Dele-Bashiru, dake daf da dawowa fagen tamaula bayan jinyar rauni da yai fama da ita, inda kungiyar Lazio ke fatan zai iya komawa atisayen kungiyar kafin karawar…