Sponsored
Cutar Ebola ta ƙara ta'azzara a Jamhuriyar Dimokaɗiyar Congo inda ta kai Lardi na 7

Gwamnan kudancin lardin Ubangi ya bayyana cewa, bullar cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo wadda ita ce mafi muni a tarihin kasa ta bazu zuwa lardi na bakwai, wanda ke iyaka da Jamhuriyar Afirka…