Sponsorisé

Mayaƙan Houthi sun karɓe ikon Bab Al-Mandab daga dakarun gwamnatin Yemen

RFI Afrique· 11/09/2026 17:16

Mayakan Houthi na ƙasar Yemen sun samu gagarumar nasara ta fuskar soja bayan sun ƙwace iko da muhimmin tsibirin Perim wanda aka fi sani da Mayyun da ke tsakiyar mashigin Bab al-Mandab.

Partager Lire l'article original ↗