Sponsorisé

Fusatattun matasa sun kashe wanda ya kai wa Sheikh Musa Lukwa hari a Sokoto

RFI Afrique· 11/09/2026 18:03

Hukumar ’Yansandan Jihar Sokoto ta tabbatar da cewa wasu fusatattun matasa sun kashe wani mutum da ya daɓa wa fitaccen malamin addinin Musulunci na jihar Sheikh Musa Lukwa, wuƙa jim kaɗan bayan kammala…

Partager Lire l'article original ↗