Sponsorisé
Wani rahoton Amnesty ya ce Rasha na yaudarar baƙi masu rauni don yi masu yaƙi a yakin Ukraine.

A karon farko, ƙungiyar Amnesty International ta wallafa rahoton da ke tabbatar da zarge-zargen cewa, mutane da dama daga ƙasashe masu tasowa ciki har da na Afrika, na faɗawa cikin tarkon mayaudara da…