Sponsorisé
Kungiyar JNIM ta ɗauki alhakin harin da aka kai sansanin soji a Mali

Ƙungiyar ƴan ta’adda masu ikirarin jihadi ta JNIM, mai alaƙa da Al-Qaeda, ta ɗauki alhakin harin da aka kai kan wani sansanin sojin Mali, tana ikirarin cewa ta karɓe cikakken iko a sansanin soji da ke…