Sponsorisé

Majalisar dokokin Najeriya ta dakatar da ziyarar da ta shirya kaiwa Afirka ta Kudu

RFI Afrique· 12/09/2026 07:54

Majalisar Dokokin Najeriya ta dakatar da ziyarar aiki da ta shirya zuwa Afirka ta Kudu inda ta umurci membobinta tare da jami'anta da su kauracewa ayyukan majalisa da hukumomin Afirka ta Kudu suka shirya,…

Partager Lire l'article original ↗