Sponsorisé
Afirka Ta Kudu za ta miƙa wasu 'yan Najeriya 6 zuwa Amurka kan zamba ta Dala Miliyan 6

Hukumar ’yan sandan Afirka ta Kudu ta kammala shirin miƙa wasu ’yan Najeriya guda shida ga hukumomin ƙasar Amurka, inda ake zarginsu da tafka gagarumar zamba ta yanar gizo da ta kai ta dala miliyan 6.