Sponsorisé

Turkiyya da Saudiyya sun gudanar da tattaunawa kan rikicin Gabas ta Tsakiya

RFI Afrique· 11/09/2026 21:04

Ministocin harkokin wajen ƙasashen Turkiyya da Saudiyya sun gudanar da wata tattaunawar gaggawa ta wayar tarho domin nazartar sabon hargitsin da ya kunno kai a yankin Gabas ta Tsakiya.

Partager Lire l'article original ↗