Sponsorisé

Rahoto kan yadda gobara ta kashe ɗalibai fiye da 27 a wasu makarantun Congo

RFI Afrique· 12/09/2026 14:08

Alƙaluman ƙananan yaran da suka mutu a gobara da ta afkawa wasu makarantu 2 da ke yankin Chimpunda na lardin Bukavu a Jamhuriyyar Demokraɗiyyar Congo ya ƙaru zuwa 27 a yau juma’a, kodayake akwai fargabar…

Partager Lire l'article original ↗