Sponsorisé

Cutar mashaƙo ta ci gaba da ta'azzara a jihohin Filato da Yobe

RFI Afrique· 12/09/2026 14:19

Alƙaluman mutanen da cutar mashaƙo ta kashe a Filato ya kai 27 a wani yanayi da adadin waɗanda suka harbu da cutar ke kaiwa 303 tun bayan ɓullarta a farkon watan nan, lamarin da ya tilasta dakatar da…

Partager Lire l'article original ↗