Sponsorisé
Ƴan tawayen Houthi sun roƙe mu kar mu shiga tsakani a yaƙinsu -Trump

Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi iƙirarin cewa mayaƙan ƴan tawayen Houthi na Yemen da kansu suka bayyana masa cewa basa buƙatar shigowar Amurka a yaƙin da suke tsakaninsu da gwamnatin ƙasar mai samun…