Sponsorisé
China da India sun amince da kawo ƙarshen rikicinsu na kan iyaka

Ƙasashen India da China sun amince da aiki tare wajen warware rikicin da suke da juna akan iyakokinsu inda a wata ganawar firaminista Narendra Modi da takwaranta shugaba Xi Jinping suka alƙawarta wanzar…