Sponsorisé

MDD ta bayyana shakku kan yiwuwar iya gudanar da zaɓe a Sudan ta kudu

RFI Afrique· 12/09/2026 19:31

Majalisar ɗinkin duniya ta yi gargadin cewa babu alamun samun sauyi a yiwuwar wanzuwar zaman lafiya ko daidaituwar lamurran siyasar Sudan ta kudu a dai dai lokacin da ƙasar ke tunƙarar zaɓe na farko…

Partager Lire l'article original ↗