Sponsorisé
Adadin ƴan Najeriyar da suka mutu a hannun ƴansandan Afrika ta kudu ya kai 30

Bayan kisan wasu ƙarin ƴan Najeriya 2 a Afrika ta kudu, wasu bayanai da jakadan Najeriya a ƙasar ke wallafawa a shafinsa na Facebook na nuni da cewa alƙaluman ƴan Najeriya da ƴansanda suka kashe a ƙasar…