Home · RFI Afrique · Article Sponsored Nijar ta sauya babban hafson Sojin ƙasar bayan yunƙurin juyin mulki RFI Afrique· 12/09/2026 15:34 FR Makwanni biyu baya daƙile yunƙurin kifar da gwamnatin Sojin Nijar, shugaban ƙasar Janar Abderrahman Tchiani ya sanar da naɗin sabon babban hafson sojojin ƙasar. Read the original article on www.rfi.fr ↗ Share