Sponsorisé

Nijar ta sauya babban hafson Sojin ƙasar bayan yunƙurin juyin mulki

RFI Afrique· 12/09/2026 15:34

Makwanni biyu baya daƙile yunƙurin kifar da gwamnatin Sojin Nijar, shugaban ƙasar Janar Abderrahman Tchiani ya sanar da naɗin sabon babban hafson sojojin ƙasar.

Partager Lire l'article original ↗